WANI HADISI DA SHAIKH ZAKZAKY YA TABA KARANTOWA



WANI HADISI DA SHAIKH ZAKZAKY YA TABA KARANTOWA

"Idan duk mutanen duniya da aljanunsu za su hadu akan su amfanar da kai da abin da Allah bai rubuta maka ba, ba za su iya amfanar ka ba, kuma in duk duniya mutane da aljanu za su hadu akan su cutar da kai da abin da Allah bai rubuta maka ba, ba za su iya cutar da kai da shi ba.”

"Na ce; an riga an gama rubutu, alkalami ya bushe!"

-Shaikh Ibraheem Zakzaky (h), a ranar 10/09/2009. A muhallin Fudiyya Islamic Center, Zariya. Lokacin yunkurin ''Yar'aduwa na kashe Shaikh Zakzaky.

Comments